MTN Update: MTN Sun Chanja Code Din Recharge Card Daga *555* Zuwa *3551*


Assalamu masoya wannan shafi dafatan kuna lafia allah yasa haka amin. Kamar yadda muka saba kawo abubuwa na more data da airtime da kuma sauran abubuwa dasuka shafi technology. Wannan karon labari muka kawo muku akan layin MTN saboda chanje chanje da sukayi.


Kamafani kiran waya na MTN dake nigeria shine mafi yawan mutane ga masu da layin kiran aduk fadin nigeria, Kamar yadda daga farko MTN sun wani akan yadda ake saka Recharge Card wanda yanzu zamu nuna muku yadda abin yake insha allah.


Tsawon lokaci masu amfani da MTN idan zasu saka recharge card suna amfani *555*pin# wanda yanzu kuma sun daina aiki da wannan code kamar yadda kuma rage yawan Recharge Card Code wato adadin lambobi yanzu basu kai nada yawaba.


Yanzu idan zaka saka katin MTN amaimakon kayi amfani da *555*pin# sai kadanna *3551*pin3 nan take katin zai shiga layinka na MTN kuma zaka ga lambobin basu dayawa.


Iyakar lambar saka kati MTN suka chanja amma basu chanja yadda zaka duba kudi ko airtime daka sakaba kamar yadda aka saba amfani da *556# har yanzu idan kana so kaduba account balance da ita zakayi amfani.


Wannan shine chanjin da MTN sukayi muna fatan kunji dadin wannan post, Sai kukasance da wannan website domin samun abubuwa masu matukar amfani da suka shafi sadarwa dakuma blogging da sauran abubuwa masu yawa.

Post a Comment

0 Comments