MTN Welcome Back Offer: Yadda Zaka Samu 1GB Da Katin N200 Alayin MTN


Kamar yadda wannan website yasaba wajen tsaruka na kiran waya dana browsing masu sauki yauma zamu kawo wani ga masu yin browsing domin sauki shiga yanar gizo. Wannan tsari yanada matukar garabasa sosai amma zamu nuna muku yadda zaku more wannan garabasa yanzu.


Tsarin MTN Welcome Back wani tsarin da kamfani mtn suka fitar dashi domin dawo da layin da aka dena amfani dashi, MTN sun fitar da wannan tsarine domin dawo da layin da aka ajiye domin sake dorasu akan waya, Hakan na faruwa kasayi layin MTN domin yin amfani amma wani dalili yasaka ajiyeshi.


Idan kanada layin MTN da yakai kwana 30 ko fiye da haka baka dorashi akan wayaba to lokaci yayi dazaka dauko wannan layi. Domin da tsarin MTN Wellcome Back Offer zaka iya samun 1GB da N200 kokuma 4GB da N1000 kacal.


Yanzu zaka iya dauko layinka na MTN dayakai Kwana 30 ko fiye da haka sannan kadorashi akan wayarka sai kadanna wadannan lambobi *131*65# zaka wani jeri mai da haka:

1.250MB 3-Days Plan; Cost N100

2.1GB Weekly Plan; Cost N200

3.GB Monthly Plan; Cost N1000


Idan kanaso katabbar layinka zai iya samun wannan garabasa zaka zabar lamba ta farko sai kashiga idan layinka bazai yiba zaka samu wannan sako: Soory! You are not eligible for this offer. Please dial *131*1# to buy MTN data bundle. Thank You!


Zaka iya gwadawa domin sanin ko layin zai more wannan garabasa batare daka saka kudi alayinba sai *131*65# sai kazabi lamba 1 idan layin zaiyi zaka samu wannan sako: You Activation of Welcome Back 1GB Data Plan failed due to insufficiant balance. Dial *904# to recharge from your accountb bank OR *606# to borrow airtime.
.
Idan damar sayen wannan garabasa ga yadda zaka data balance dinka kamarv haka *131*4# nan take zakaga adadin data daka saya.Wannan Data ana amfani dashi akwane fanni na internet kamar Google, Youtube, Facebook, Instagram, Watsapp, Downloading da sauransu. Muna fatan zaku samu wannan garabasa sannan kuyi amfani da ita kamar yadda mukeyi muma.


Post a Comment

0 Comments