MTN Better Talk: Yadda Zakayi Amfani Da Tsarin MTN Better Talk

MTN Better Talk: Yadda Zakayi Amfani Da Tsarin MTN Better Talk
MTN Better Talk

Kamfanin kiran waya na MTN dake Nigeria yana da yawan mabiya wanda kusan shine nadaya wajen yawan masu amfani da layin waya. MTN yana da tsaruka masu sauki wajen kira da kuma browsing, Acikin irin tsarukan MTN masu sauki yau zamuyi bayani akan tsarin MTN Better Talk wanda yana da sauki sosai wajen kira da kuma yin browsing.


MTN Better Talk tsarine na layin MTN wanda yake rubanya maka katin daka saka har zuwa kashi 150 (150%) aduk katin da yake qasa da N100. Yayin dayake rubanya har kashi (250%) akan katin dayake sama da N100, Sannan kuma zaka samu damar sayen data mai nauyin MB 30 akan N50 duk da tsarin MTN Better Talk.


Duk katin daka saka zaka samu N250 bayan N100 dake cikin account dinka. Idan kahada zaizama zaka samu N350 da katin N100 kacal. Sannan duk katin N200 daka saka zaka N500 banda ainihin N200 daka saka, Idan kahada kudin zaizama N700 zaka samu da katin N200 kacal.


Duk BONUS daka samu zaka iya amfani dashi wajen yin Kira ko Browsing dadai sauran abubuwa kamar tura sakon Text Message.


Yadda Zaka Shiga Tsarin MTN Better Talk

Domin shiga wannan tsari sai kadanna *123*2*1# 

Zaka iya tura sakon Message Kamar Haka: B30 Zuwa 131 

Duk wanda kayi nantake zaka shiga tsarin MTN Better Talk

Idan kafita daga tsarin MTN Better Talk cikin kwana 30 kanaso kasake shiga zaka biya N100 domin sake komawa.MTN zai cajeka N25 aduk loakacin dakayi kira na tsawon minti daya daga katin daka saka, Sannan MTN zai cajeka N30 aduk kira na tsawon minti daya daga Bonus dake layinka. Idan kuma katura sakon Text Message za a cajeka N4 aduk layin MTN dake Nigeria.


Wannan shine takaicaccen bayani akan MTN Better Talk muna fatan kunji dadin wannan post sannan kuma zakuyi amfani dashi. Kukasance da wannan website domin samun abubuwa masu matukar amfani da shafi Tecknology, Mungode.

Post a Comment

0 Comments