Glo Amebo: Yadda Zaka Samu N500 Akan N100 Ko Kuma N1000 Akan N200 Da Layin Glo

Glo Amebo: Yadda Zaka Samu N500 Akan N100 Ko Kuma N1000 Akan N200 Da Layin Glo

Kamfanin glo yana hedikwata a jihar Lagos dake Nigeria, Glo yana da revenue da yakai $1.178 billon. Kamfanin glo yana da kostomomi da yawansu yakai miliyan 45 abinciken da kayi a shekarar 2018 a watan disamba.


Yaya Tsarin Glo Amebo Yake ?

Glo Amebo wani tsarine ko kuma garabasa ga masu amfani da layin glo domin samun saukin kira ga wanda suke bukata. Wannan tsari yanada matukar sauki ga suke kashe lokaci suna waya, Domin da wannan tsari zaka samu riba biyar da katin N100 kacal.


Jerin Tsarukan Glo Amebo Dalla Dalla

Idan Kasaka N100 Zaka Samu N500

Idan Kasaka N500 Zaka Samu N2500

Idan Kasaka N1000 Zaka Samu N5000


Zaka iya zabar wanda yayi maka acikin jerin dake sama kamore kiya da layinka na glo, Zakuma ka iya kiran kowane dake Nigeria.


Yadda Zaka Samu Wannan Garabasa Na Glo Amebo 

Idan zaka saka katin Glo sai kayi amfani da *555*Rechargepin# nan take zaka samu wannan garabasa, Katabbatar idan zaka saka kati kayi amfani da *555#  amaimakon *123* domin samun wannan garabasa na Glo amebo.


Da tsarin Glo Amebo zaka iya kiran kowane layi dake Nigeria cikin farashi kankani sannan kuma zaka iya more wannan garabasa da tsohon layin glo ko sabo. Wannan shine karshen wannan post na Glo Amebo muna fatan zai yimuku amfani kamar muke fata.


Kukasance da wannan shafi akoda yaushe domin samun abubuwa masu matukar amfani da suka shafi Tecknology dakuma abubuwa dadama, Mungode.

Post a Comment

0 Comments